Kanun Jaridun ranar Litini


Jaridar *DAILY SUN* kuma ta buga nata labarin mai taken


1. Buhari yana Shan suka:
Kungiyoyin Afenifere, PANDEF, NEF, Ohanaeze MBF da sauran su ne suke sukar shugaban akan sauya fasalin kasar an

2. Shugaba Buhari ya gana da Ngige da Gambari akan matsalan tsaro a yankin Kudu maso gabashin kasarnan

3. Hukumar hana sha da fataucin muyagun Kwayoyi wayo NDLEA tayi nasarar kama wani jami’in tsaro da wasu mutane 6 da ake tunanin suna da tu'ammali da hodar iblis

4. Yawan Yan Nigeria masu gudun hijira a kasashen Nijar, Chadi da Kamaru sun kai mutum dubu 312,069

Jaridar Nation 

1. Shugube da Buhari yayi akan masu kira da sauna fasalin kasar nan ya Jan to cece kuce

2. Ba da bashi don gyara hanyoyi, dogo mai kyau ga tattalin arziki_ Fashola. 

3. An kashe ‘Yan Bindiga 49 a Benuwe, Neja.

4. Fayemi yayi gargadi game da barazana ga zaben Ekiti 2022.
Post a Comment (0)